Lemon tsami amfanin na da yawa sosai, sai dai ba duka ne mutane suka san hakan ba. Akwai hanyoyi da dama da ake yin amfani dasu domin sarrafa lemon tsami.
A cikin wannan bidiyon za ku ji wasu muhimman amfanin lemon tsami da kuma yadda Lemon tsami ke gyara fatar jiki.