Wasu dalilai da dama da kan sa mutun warin baki, idan har mutun zai ci abinci batare da ya wanke bakin shi ba, haka kuma da wanke harshe akai akai, to wadannan dabi’un sukan haddasa ma mutun warin baki.
A Wannan video za ku ji yadda Likitoci suka bayyana wasu hanyoyi da mutun zai bi don gujewa warin baki da kuma kokarin samun inaganatacciyar lafiya ga mutun.