Duba da irin matsaloli da ake fuskanta a yayin da ake yin gwaji ko interview ga Ma'aikata wanda wasu suke yin wasu halaye da ke jawo su rasa samun aikin.
Tabbas akwai tarin abubuwa wadanda ba a yi idan aka je interview ta neman aiki, hakan yasa a wannan bidiyon muka kawo muku abubuwan da ya kamata ku yi da wanda bai dace ku yi ba.
Tags:
Shirye-Shirye