Yanzu-Yanzu Shahararren dan wasan Brazil Pelé ya rasu



Pelé wanda daya daga cikin fitattun dan wasan duniya ne da suka sauya wasan tamola. 


Mutumin da ke da basirar iya kwallon kafa da Allah ya ba shi, ɗaya daga cikin sunayen tarihi wanda zai kasance har abada a cikin kudin ajiya. 


Pelé yana nufin kwallon kafa.


Fitaccen dan jarida Fabrizio Romano shine ya sanar da mutuwar fitaccen dan wasan a shafinsa na Facebook a yammacin ranar Laraba 29/12/2022. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post