Yanzu haka ana cigaba da daukar ma'aikatan Hukumar Tsaron Farin Kaya NSCDC a Najeriya - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Yanzu haka ana cigaba da daukar ma'aikatan Hukumar Tsaron Farin Kaya NSCDC a Najeriya


Yanzu Haka Yanar Gizon Daukar Ma'aikatan Hukumar Tsaron Farin kaya ta Najeriya, NSCDC yana tafiya masu bukata za su iya gwada sa'ar su ko za'a dace. 


Idan ba ku cike ba sai ku taba nan NSCDC ku cike. 


A yayin cikewa za su baku wata lambar sirri, ku tabbatar kunyi copy din Application Code din da suka baku a yayin cikewa

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel