Wani dan Najeriya ya lakada wa surukarsa dukan tsiya irin na rashin tausayi saboda ta yiwa jaririn sa sabon haihuwa zanen al'ada a fuskarsa.
Mutumin mai suna Ahmed Yusuf ya lakada wa surukarsa duka ne lokacin da yake cike da fushi bayan da ya dawo gida ya tarar an bata fuskar jaririn da zane ba tare da izininsa ba.
Shin Idan kaine Zaka iya yiwa surukarka duka idan ta aikata maka hakan?