Akwai wasu Yan mata waɗanda idan saurayi ya nuna yana kaunarsu sai sun ja masa aji sosai sun wahalar dashi kafin su amince su karbi soyayyar sa.
Su irin wadannan ƴan matan suna da wuyar sha'ani, kuma ba wai son saurayin ne ba su yi ba, a'a kawai dai wata dabi'a ce da sai sun wahalar kafin su amince.
Masana halayyar mata sun bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa yan matan suke Irin Waɗannan halayyar ta jan aji ga samari kafin su amince dasu.
Idan kuka kalli Wannan bidiyon za ku ji cikakken bayani akan da kuma dalilin da yasa yan mata suke wahalar da samari kafin su karbi soyayyar ku.