Shi dai dawisun namiji a cikin maza ya sha bamban da sauran maza, shi dawisun namiji duniya ne kuma fitaccene a cikin Mazaje.
Gangariyar namiji lafiyayye tamkar dawisu ne a cikin sauran tsuntsaye dake rayuwa a doron kasa domin kuwa Allah ya daukaka shi ya kuma kawata shi.
Domin Jin cikakken bayani akan dawisun namiji saurari wannan bidiyon tun daga farko har zuwa karshe. 👇👇👇