Ma'aurata sun bayyana ra'ayoyin su akan shin ya dace miji ya bar matarsa ta cigaba da yin amfani da kafafen sada zumunta na zamani.
Sai dai ra'ayi ya bambanta inda wasu suka goyi bayan maza su hana matansu wasu kuwa suka soki hakan.
A cikin wannan bidiyon za ku ji yadda maza da matan aure suka bayyana ra'ayoyin su kan dacewa da yin amfani da kafafen sada zumunta na zamani
Ku latsa nan ku kalli bidiyon 👇👇👇