Marigayi Nura Mustafa Waye(Daraktan Fim Din IZZAR SO) ya samu Karuwa. Ansamu Namiji kuma tuni an rada masa Suna da Nura Nura Mustafa waye.
Fitaccen jarumin Fina-finan Hausa Abba Elmustapha shine ya wallafa sanarwar a shafinsa na Facebook a ranar Juma'a 16/12/2022.
Muna Addu'ar Allah ya rayashi cikin koshin lafiya da Addini yasa mahaddacin Al-qur'ani ne. Allah yasa mahaifin sa yana Dausayin Aljanna.