Kimanin mutane miliyan 1 ne suka nuna so da ƙauna kan bidiyoyin da Murjan ke wallafawa a TikTok.
Kunya ta yi fice wajen wasannin barkwanci cikin salon sakin zance, saki ba ƙaidi.
Kuma sannu a hankali bidiyoyin Murjan ya tsallake manhajar TikTok, yana karaɗe mafi yawan kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram har ma da WhatsApp.
A cikin bidiyon da ta wallafa na baya-bayan nan an gano Murjan na murna da shewa tare da ƙawayenta kan haɗa waɗannan mabiya.
Wace shawara zaku bai wa Murja bayan haɗa waɗannan mabiya?