Idan har wanda zan aura talakane to gwara na cigaba da zama haka har na mutu banyi aure ba


Wata Matashiyar budurwa mai suna Fatima Sheka ta jawo cece-Kuce tare da tayar da hargitsi ga samari inda ta yi wata magana wacce samari basa son jin irinta. 


Matashiyar ta bayyana cewa;

"Nifa idan har talaka zan aura to gara na mutu banyi aure ba."


Tun bayan wallafa rubutun a shafinta na Twitter sama da mutane dubu 1 ne suka bayyana ra'ayoyinsu akan kalaman Maryam, inda da yawa daga cikin masu mayar da martani suke tofin ala tsine akan furucin da ta yi.

Fatima Sheka


Ga wasu daga cikin tsokaci da wasu suka yi a kasan rubutun kamar haka.


Fauzeeybash

I dunno how u ppl come up with this kind of nonsense, but wallahi kiji tsoron ranar da Allah zai kamaki da gatsenki.


Zinariya

Subahanallahi baby fadi alheri ko kiyi shiru 😎


Abduljalal

Wallahi kin burgeni karki yarda ki auri talaka, kijira har sai mai kudi yazo zaki iya kai har shekara 65 kafin kiyi aure


Muhammad

Wa-iyazubillahi! To Allah ya baki mai kudi kuma ya hanaki kwanciyar hankali.


Eng.

Gaskiya Fatima bakida ilimin addini, to kudi mutum shi yake ba kanshi? Sai ki auri mai kudin, kuma ki samu ashe kashin tsiya ne dashi sai kun yi auren ku talauce sai yaya Kenan?


Wannan kadan Kenan daga cikin ra'ayoyin da mutane suke ta bayyanawa a kasan rubutun da Fatima Sheka ta yi. Shin ku menene naku ra'ayin?


Muna dakon jin ra'ayoyin ku. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

6 Comments

  1. Tanaso ne kawai tayi creating traffic a page dinta kuma ta samu

    ReplyDelete
  2. Bakiyi laifi ba bariki akwai dadi kin shirya uwarki tan tusa kinyi kinga gaba ta afku

    ReplyDelete
  3. Please she's not the one someone took her picture and wrote those rubbish

    ReplyDelete
  4. Allah yai ta zaunar dake haka harki mutu shi talaka ba mutum bane kenan dan allah yayo ki a gidan ni'i sai kice a haka zaki dauwa ma kenan aa ba haka allah yake ba kadan daga cikin ikon sa be'i ya kwace ni'imar da yayi wa miki ba / ko kuma ta gidan ku ma'ana ta mahaifin ki wannan shi ne ki gaugauta tuba yar uwa wannan shawara ce kuma kyauta na baki ba sai kin ban komai ba

    ReplyDelete
  5. Kin gane kigama raba fucking pussy din ko sai kidebo HIV Nagative

    ReplyDelete
Previous Post Next Post