Wani bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ya ja hankalin yan Najeriya musamman Hausawa biyon bayan fitar wani bidiyo da aka hangi wasu yan kasar argwa kasar Qatar suna Magna da yaren cikin kwarewa.
Wannan na nuna cewa yaren dai yanzu yana kara samun karbuwa a fadin duniya duba da irin yadda baka tsammanin za'a iy samun mutanen wani gari wanda ba yan nahiyar ba suna yin yaren kurma cikin kwarewa.
Ko a kwanakin baya an samu wani Balarabe jami'in tsaro dan kasar Saudiya yana magna cikin yaren hausa cikin kwarewa da fasaha.
Ga bidiyon yan kasar Argentina da suke magana da yaren hausa 👇👇