Ga Wasu nau'in Abinci 4 dake inganta lafiyar masu dauke da cutar kanjamau HIV - Android Pols



Ita dai cutar kanjamau wacce a turance ake kira da HIV cuta ce da kowa yake tsoron kamuwa da ita, kuma cuta ce da duk wanda ta kama shi zai fara lissafa kwanakin mutuwarsa.


Hakan yasa duk wanda ya kamu da cutar mutane suke kyamarsa ana yi masa ko yi mata kallon yan iska. Domin kusan kowa yana tunanin cewa ta hanyar iskanci ne kawai ake kamuwa da cutar.


Wasu da Zarar sun gano suna dauke da cutar duk sai hankalinsu ya tashi su daina cin abinci da yin sauran al'amuaran yau da kullum da suka saba gabatarwa.


Sai dai ita wannan cuta akwai magunguna da ake yin amfani dasu wanda suke taimakawa mai dauke da ita yin rayuwa na tsawon lokaci ba tare da ya samu matsala ba.


A Wannan video za ku ji yadda wani Likita ya bayyana wasu nau'in abinci 4 da masu dauke da cutar kanjamau za su dinga ci domin kara inganta lafiyar garkuwar jikinsu.


Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇

Ga Wasu nau'in Abinci 4 dake inganta lafiyar masu dauke da cutar kanjamau HIV



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post