A wannan zamanin da cututtuka masu yaduwa suke kara yawaita a cikin al'umma ya zama wajibi a dinga yin gwajin kwayoyin halitta kafin ayi aure domin gujewa kamuwa da cututtuka.
A cikin wannan video za ku ji wasu gwajin kwayar halitta da likitoci suka bayyana da ya zama wajibi Idan za'a yi are ayi su domin gujewa kamuwa da cututtuka.👇👇👇
Ga Wasu daga jerin gwaje-gwajen kwayoyin Halitta 6 Da Akeso ma'aurata su yi kafin aure
Hallo g
ReplyDelete