Mr Rev Bernard Achiuior ya shawarci Mabiyansa da su daina yarda ana yin Jima'i (tsotsar alaurar) dasu ta baki.
A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook Me Rev ya ce Kada ku yarda wani ya saka bakinsa a Al'aurar ku domin abin kyama ne ba so ba.
Hakan ya jawo dubban mabiya a shafinsa ke ta tafka muhawara akai wanda zuwa yanzu Fiye da mutum dubu 11 ne suka bayyana ra'ayoyin su mafi yawan masu tsokacin basu goyi bayan kalamansa ba.
Shin mene ra'ayin ku akan wannan batu? Kuna ganin kalamansa sun yi daidai ko akasin haka? Ku bayyana mana ra'ayin ku.