Biyo bayan wasu kalamai da Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi yai ga yan film din Kannywood inda ya Kira su da marasa addini.
Hakan ya jawo cece-Kuce inda wasu daga cikin yan film din suka fito suna mayar masa da martani akan kalaman da yai.
Sai dai shi Adam zango a kalamansa bai ga laifin malamin ba inda a cikin wannan bidiyon ya yi suka ga abokan sana'arsa na Kannywood.