Abubuwa 6 Da Ya Zama Wajibi Ku Kauracewa Yi A Yayin Da Kuke Wanke Hakora - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Abubuwa 6 Da Ya Zama Wajibi Ku Kauracewa Yi A Yayin Da Kuke Wanke Hakora



Goge hakoranmu yana ɗaya daga cikin ayyuka mafi Sauƙi da muke yi a kullum. Haƙoran mu suna taka muhimmiyar rawa a rayuwarmu wanda muke jindadi idan mun yi murmushi mai haske da faɗi.


Hukumar Lafiya ta Duniya ta bayyana mutum biliyan 2.3 a fadin duniya da suke fuskantar ruɓewar haƙori saboda rashin kulawa wajen Wanke su ta hanyar da ya dace.


A Wannan video za ku ji yadda wani likitan Hakori ya bayyana abin da ya kamata ku yi da kuma abubuwan da ya kamata ku gujewa yi a yayin goge hakoranku. 

Ku latsa nan domin kallon video 👇👇👇

Abubuwa 6 Da Ya Zama Wajibi Ku Kauracewa Yi A Yayin Da Kuke Wanke Hakora



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel