Yau Burina Ya Gama Cika - Inji Amarya Ruƙayya Dawayya - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Yau Burina Ya Gama Cika - Inji Amarya Ruƙayya Dawayya


A ranar Juma’a ne 4/11/ aka daura auren jaruma Rukayya Umar Dawayya da angonta Ismail Na'abba Afakallah a cikin birnin Kano. 


Jaruma Ruƙayya Dawayya tace burinta ya gama cika a yau bayan da aka ɗaura aurenta da Isma'ila Na'abba Afakallah.


Dawayya ta bayyana hakan ne a wata hira da gidan Freedom Radio suka da ita Jim kadan bayan daurin auren. 


 A yayin daurin auren dai manyan jaruman Kannywood duk sun halarta, har ma da tsaraba daga gidan su amarya.


Muna fatan Allah ya albarkaci wannan aure yasa albarka a cikinsa amin. 


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel