Labaran Kannywood
Ummi Rahab Ta Samu Juna Biyu, Ta Bukaci Masoyanta Su Taya Ta Murna
Thursday, November 10, 2022
0
MATAR mawaÆ™i, furodusa kuma jarumi a masana'antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas wanda aka fi sani da Lilin Baba da matatsa kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed wacce akafi sani da Ummi Rahab, ta bayyana cewa ta samu juna biyu.
Kalli abinda jarumar ta bayyana 👇👇👇
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment