Wani bidiyo da Naziru Sarkin Waka yai yana tilawar Alqurani Maigirma ya dauki hankalin jama'a sosai saboda salon yadda yake karatun za kasan shi kwararre ne a fagen.
Ba kasafai za ka samu mutum da baiwa guda biyu ta kwarewa a fagen waka da kuma haddar Al-qur'ani ba. To shi Naziru Allah ya yi masa Wannan baiwar.
Taba nan ku Kalli yadda sarkin waka ke Karanta Al-qur'ani abin sha'awa 👇👇