Fitacciyar jarumar Kannywood Halima Atete za ta zama amarya bayan Shafe tsawon lokaci tana fitowa a Finafinai daban-daban.
Dimbin jama'a ne suka halarci bikin shagulgulan bikin jaruma Halima Atete wanda aka yi a birnin Maiduguri jihar Borno.
Ga kadan daga cikin wasu hotunan yadda aka yi bikin.