A lokacin da wasu matan burinsu suyi aure sai mutuwa zai rabasu da gidan mazansu. A hakan kuma akwai matan da basu ma damu da auren ba, wasu kuwa idan ma sunyi aure basu ciki zama a gidan auren nasu ba.
A wannan bidiyon za ku ji wasu nau'in mata 5 da ba su cika son zaman aure ba.
Ku latsa nan ku kalli video
👇👇👇