Labaran Kannywood
Hotunan Bikin Auren Afakallah Da Rukayya Dawayya
Saturday, November 5, 2022
0
A ranar juma'a ne dai aka daura auren shugaban Hukumar tace Finafinai Malam Ismail Na'abba Afakallah da shahararriyar jaruma kuma furodusa Rukayya Umar Dawayya a ranar juma'a 4/11/2022.
Dandazon jama'a ne dai suka halarci bikin daurin auren ciki har da manyan jarumai a masana'antar Kannywood musamman musamman mata.
Ga kadan daga cikin hotunan wajen bikin daurin auren.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment