Labaran Ban Al'ajabi
Dalilin Da Ya Sa Ban Taɓa Yin Aure Ba Saboda Babu Wani Ɗa Namiji Da Zan Yiwa Biyayya
Monday, November 14, 2022
0
Ƴar jarida a Najeriya, Kemi Olunloyo, ta bayyana dalilin da ya sa ba ta yi aure ba. Olunloyo, a shafinta na Twitter, ta bayyana cewa ba ta tunanin ya za ta taba yin aure domin babu wani namiji da za ta bautawa.
Ta rubuta, “Ban taɓa yin aure ba domin bana tunanin maza ne ke kula da gida kuma bai kamata a yi musu biyayya ba.
Ta yi tambaya ga mabiyanta cewa shin me za ku iya gaya mani ga me da rayuwar aure da yawancin mutane ba su sani ba ?"
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment