Bidiyon wata budurwa mara hannaye da ke yanka kubewa da kafafunta ya ja hankalin mutane a Kafar Tiktok.
Matashiyar mara hannaye ta wallafa wani bidiyon yadda take yin amfani da kafafunta tana yanka kubewa.
Nakasassu da ke da baiwa irinta nawa kuka sani?
Kalli bidiyon 👇