A cikin wani faifan bidiyo da ta wallafa a shafinta na instagram Jarumar ta gargadi Kunnen Ganduje cewa Indai ana so APC ta ci zabe a Kano to bai kamata a takurawa 'yan Adaidaita Sahu ba.
Idan kuma har Ganduje yana son Gawuna ya ci zabe to ya zama lallai a sakarwa yan Adaidaita Sahu mara.