Empowerment
An fara cike tallafin karatu (scholarship) na MTN Foundation, Kuyi gaggawar cikewa
Tuesday, November 8, 2022
0
Kamfanin MTN sun sanar da fitar da tallafin karatu wanda dalibai za su cike domin su samu tallafin.
Wadanda zasu iya cikawa sune daliban Jami'a da kuma sauran 'yan gaba da sakandare, wadanda ke bangaren ilimin kimiyya da fasaha.
Kuyi kokarin cikawa da wuri saboda link din ba zai dade a buÉ—e ba.
Domin cikewa ku danna nan 👉 MTN scholarship
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment