Al'ajabi
Labaran Ban Al'ajabi
Wata Mata Ta Bayyana Yadda Mahaifinta Ya Riƙa Yi Mata Fyade Tsawon Shekaru Har Ta Haifi 'Ya'ya 5 Dashi
Sunday, October 30, 2022
0
Wata mata da ta bayara da labarin yadda mahaifinta ya rika yin amfani da ita ta hanyar yi mata fyade tsawon shekaru har ta haifa mishi ‘ya’ya 5.
Mahaifin matar wanda dan asalin Najeriya ne mai suna Aswad Ayinde.
Shi daraktan kiɗa ne da ya lashe lambar yabo ta Grammy, wanda ya shahara wajen jagorantar bidiyon kiɗa.
Dalilin bayyanar abinda yaiwa ƴarsa yasa wata kotu ta yanke masa hukuncin zaman gidan yarin na tsawon shekaru 90.
A yanke hukuncin ne tun a shekarar 2013, sai dai a wannan lokacin ne diyar tasa ta wallafa wani bidiyo a shafinta na Instagram tana bayar da labarin akan yadda mahaifinta yai ta yin amfani da ita har ta haifa masa yara biyar.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment