Saratu Abubakar Fitacciyar jarumar Kannywood ta yi aure a wannan makon a cikin birnin Zariya.
Saratu wacce aka fi sani da Dokta Girema a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta shiga daga ciki a wannan satin.
A yayin shagalin bikin an hangi da dama daga cikin jaruman Kannywood musamman jaruman shirin Kwana Casa’in a wajen bikin.
Ga kadan daga cikin hoton hotunan bikin.
Tags:
Labaran Kannywood