Breaking News
Kalli Hotunan Fasinjojin Jirgin Kasa Da Suka Shaki Iskar Yanci Daga Hannun 'Yan Bindiga
Thursday, October 6, 2022
0
A ranar Laraba, 5 ga Oktoba, ‘yan ta’addan sun sako fasinjoji 23 da suka sace daga jirgin kasa zuwa Kaduna a ranar 28 ga Maris, 2022.
Farfesa Usman Yusuf, Sakatare, Babban Hafsan Hafsoshin Tsaro (CDSAC) ne ya bayyana hakan.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment