Breaking News
An sace wayar tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo wajen wani taro da aka yi a Abuja
Friday, October 7, 2022
0
Sanata Shehu Sani ya bayyana haka a shafin sa na Twitter.
Sani ya yi nuni da cewa, akwai tsauraran matakan tsaro a wurin taron amma a hakan aka samu wani ya keta “layin tsaro” don sace wayar.
Wannan ya faru ne a ranar, 6 ga Oktoba, a wajen kaddamar da littafin tarihin rayuwar marigayi Gwamna Solomon Lar.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment