A bikin da aka gudanar na yar Sarkin Kano Rukayya Aminu Bayero, a wajen Shagalin bikin an hangi dandazon 'ya'yan sarakai suka dinga cashewa suna rera sabuwar wakar Ado Gwanja da yaiwa lakabi da suna' 'War'.
A cikin wani bidiyo da yake ta yawo a kafafen sada zumunta na zamani anga yadda ya'yan Sarakuna da ya'yan masu kudi sukai ta cashewa cikin nishadi da farin ciki.
Kalli bidiyon 👇👇
Tags:
Labaran Duniya