Wata mata da ake zargin masu satar yara ne ta shiga wani gida take sace yarinyar gidan a lokacin da matar gidan take kokarin debo ruwa ta kawo mata.
Lamarin dai ya faru ne a unguwar Dosa dake birnin Kaduna. Inda aka ce matar ta shiga gidan ne sanye da nikaf a fuskarta tanan yadda babu wanda zai iyayen shaida ta.
Matar ta shiga daki domin ta debo ruwa ta baiwa matar inda tabar yarinyar ta a wajen, sai dai kafin tanan debo ruwan tana zuwa ta iske babu matarka babu yarinyar.
Yarinyar da aka dauke mai suna Nafisa har zuwa wannan lokacin ba'a same tags ba wanda hakan ya tayar da hankalin al'umma dake yankin zare da neman jama'a su taya su addu'a da kuma bincike.