Mome Gombe Ta Mayar Da Martani Ga Mutanen Da Suka Yi mata Sharri


A satin da ya gabata ne wani bidiyo ya fita Inda wani mutum ya dauki bidiyo watanni Matashiyar yarinya yana cewa 'yar Mome Gombe ce. 


Inda suka samo wata yarinya mai kama da ita tai magana cewa ita yar Mome Gombe ce. Wanda bidiyon yai ta yawo a kafafen sada zumunta. 


Sai dai Har daga baya jaruma Mome Gombe ta fito cikin wani gajeren bidiyo ta mayar da martani ga wanda suka yi wannan bidiyo inda ta bayyana cewa ita ba tanan ta ba haihuwa ba kuma bata San yarinyar da ake cewa Yarta ce ba. Ga dai bidiyon martanin da Mome Gombe tai.👇👇👇


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post