Labaran Ban Al'ajabi
Mazakutar Mijina Ta Yimun Girma Inaso Kotu Ta Raba Auren mu - Cewar Wata Sabuwar Amarya
Thursday, September 22, 2022
0
Wata sabuwar Amarya ta nemi kotu ta raba Aurensu da Angonta bayan sati É—aya da yin bikinsu.
Lamarin dai ya faru ne a wata kotu dake Samaru a Gusau dake jihar Zamfara, inda Amaryar mai suna Aisha ta bayyana wa kotu cewar, mijin ta yana yawan buÆ™atar jima’i kuma mazakutarsa ta mata girma.
"A daren farko da mijina ya sadu da ni, maimakon na ji daÉ—in abin, sai azaba na ji, saboda mazakutarsa babbace."
"A rana ta biyu da muka sake saduwa lamarin ya ƙara ƙazanta, kuma anan ne na gano cewa ba zan iya jurewa ba." Inji A'isha
A ƙarshe mijin Aisha ya amince da buƙatar ta, inda ya ce ya yarda a raba auren nasu kamar yadda ta nema.
Ta Gayawa Kotu Bayan Kwana Bakwai Da Aurensu.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment