Wata mota wadda ta dakko kudade masu tarin yawa ta kone kurmus a lokacin da take tafiya.
Wannan lamari dai ya faru ne a jihar Kebbi dake arewacin Najeriya kuma a ranar Laraba abin ya faru.
Bayan faruwar abin tuni 'yan sanda su ka yi dirar mikiya a wajen domin ganin halin da ake ciki.
Sai dai wata majiya ta tabbatar da cewa kudina sun kone kurmus babu wanda za'a mora daga cikinsu.
Hotuna: Legit Hausa.
Tags:
Labaran Duniya
Allah ya esa kudin mu
ReplyDeleteHakkinmu ne talakkawa
ReplyDeleteIlliassouzakari90639@gmail.com
ReplyDelete