Daruruwan mutane ne suka halarci jana'izar Umar Yahaya Malumfashi (Ka-fi-Gwamna) wanda yai rasu a daren ranar Talata a wani asbiti dake birnin Kano.
A wajen jana'izar an hanging dandazon jarumai na masana'antar Kannywood da suka halarci wajen tarkon jana'izar.
Tags:
Labaran Kannywood
Allah ya jikan shi darahama
ReplyDeleteAllah yajikanshi yagafarta masa yasa aljannace makoma
ReplyDelete