Bayan Gwajin Kwayar Hallita An Gano Dukkan 'Ya'yan Da Muka Haifa Ba Nawa Bane - Cewar Wani Magidanci



Wani mutum ya gano dukkan yaransa da matarsa ta haifa masa tsawon shekaru 20 da suke tare ba nasa bane.


Mutumin dan shekaru 57 ya gano hakan ne bayan gwajin kwayar halitta ta DNA da ya yiwa dukkan yaran su biyar.


Wannan dai ba sabon al'amari bane domin ana yawan samun irin hakan na faruwa a sassa daban-daban ba wai iya Najeriya ba. 


Wannan ke nuni da cewa matan aure da yawa suna zaluntar mazajen su na aure, wanda kuma hakan babban cin amana ne da zalunci. 


Da fatan matan aure wanda suke yin irin wannan dabiun da masu yunkurin aikata hakan za su yi kokarin gyarawa tare da kiyayewa. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post