Breaking News
YANZU-YANZU: 'Yan Bindiga Sun Kaiwa Matar Gwamnan Jihar Osun Hari
Saturday, August 20, 2022
0
'Yan bindigan sun kaiwa tawagar motocin Mrs Kafayat Oyetola harinne a yammacin jiya Juma’a.
Sai dai shaidun sun bayyana cewa, sunce sun ji harbe-harben yan bindigan.
Sai dai Har zuwa yanzu hukumar ‘yan sandan jihar batace komai ba, akan lamarin
Kamar yadda bofishin matar gwamnan ya tabbatar da harin inda tace wasu daga cikin jami’an ta ma sun jikkata.
Daga Muhammad Kwairi Waziri
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment