Breaking News
Wannan Itace Macen Da Tafi Kowace Mace Kyau A Fadin Duniya A 2022
Wednesday, July 13, 2022
0
Wannan Wacce kuke ganin photonta to ita ce matar da tafi kowacce mace kyau a duniya a shekarar 2022.
Bella Hadid kenan yar kasar America mai shekaru 26.
Rohoton "Golden Ratio of Beauty 2022 ya bayyana Bella Hadid a matsayin mafi kyawun mace a duniya baki daya.
Ta lashe wannan matsayin saboda abubuwa kamar haka;
1 kyan fuska
2 kyan idanu
3 kyan lebe
4 kyan siffar jiki
5 kyan ƙira
6 kwalliya
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment