Abubuwan mamaki dai basa karewa kullum a duniya. Shiyasa masu iya magana suke cewa idan kana da rai zaka sha kallo kuma zaka ji abubuwan mamaki.
Wasu baiwar cin abinci suke da ita wasu kuma baiwar tafiya gare su yayinda wasu suke da baiwar yin magana na tsawon Lokaci ba tare da sun gaji ba.
Wasu daga cikin mutane suna da baiwar rashin bacci yayinda wasu baiwarsu bata wuce kayi magana su karyata ba duk kuwa da cewar basu san takamaiman abin ba.
Yau muna tafe da labarin wata mata da ta kwanta da maza a kalla 919 rana guda ba tare da ta gaji ba. Wannan dai za'a iya cewa Kamar labarin karya ne. To amma kuma ba karya bane gaskiya ne.
Matar mai suna Lisa sparks ita ce matar da ta kwanta da maza a kalla 919 a wani birni da ake kira Warsaw a kasar Poland a shekarar 2004.
Har yanzu itace matar data kafa wannan tarihin na babu wata matar da ta kafa tsawon shekaru masu yawa. Wasu ma masana tarihi na bayyana cewa hakan bai taba faruwa ba ko a tarihi.
Sai dai wasu na cewa a shekaru masu yawa akwai mata irin wadannan da suka yi wannan abin na kwanciya da daruruwan maza a rana guda.