Wannan dattijon musulmi wanda ba ya da 'ya'ya kuma matarsa ta rasu ya sayar da gidansa don ya isa Makkah al-Mukarrama don yin aikin hajji.
Da aka tambaye shi dalili da yasa ya sayar da gidansa guda 1 sukutum sai ya kada baki ya ce: "Na siyar da gidan nawa ne domin nazo na gana da Ubangijina da tuba domin Ya gafarta mini."
Allah Subhanahu Wa Ta'ala Ya Musanya Tsohon Gidansa Da Mafificin Gidan Duniya Da Lahira.
Tags:
Breaking News