Shehu, dan marigayi shugaban Najeriya, Umar Musa Ya’adua, a ranar Asabar, ya auri amaryar sa, Yacine.
A yayin bikin dai manyan mutane daga kasar masu mukami na siya da mashahuran masu kudi duk sun halarci taron daurin auren.
Ance jiragen sama fiye da 10 ne suka sauka a babban filin jirgin saman jihar.
Anyi daurin auren ne a babban birnin jihar Borno Maiduguri.
Tags:
Shirye-Shirye