Kungiyar daliban Najeriya ta baiwa Gwamnatin jihar Kaduna mako 1 ta janye karin kudin makaranta.
KARANTA: Nnamdi Kanu ya bayyana wa kotu dalilan da yasa ya gudu
KARANTA: Cutar kanjamau gaskiya ce, ga alamomi 6 da mutum Zaiji a jikin sa idan ya kamu.
WASANNI: An bayyana dalilai biyar da suka jawo aka cire Faransa daga gasar Euro
Kungiyar daliban Najeriya, NANs ta baiwa gwamnatin jihar Kaduna, Mako 1 ta janye karin kudin makarantar da ta yi.
Kumgiyar ta kuma yi Allah wadai da kisan dalibin da ya fita Zanga-Zanga kan karin kudin makarantar. Sannan ta zargi gwamnan Kadunar, malam Nasiru Ahmad El-Rufai shine ya aka ‘yansanda su murkushe Zanga-Zangar.
Babban sakataren kungiyar, Oyekanmin Isiaka me ya bayyana baka inda yace kisan sam bai kamata ba kuma aikin shedan ne.