KARANTA: Wata Mata Ta Yanke Azzakarin Mijinta Ta Soye Shi
KARANTA: Mulkin Soja Ake Yi A Kaduna Ba Dimokuradiyya Ba, Isa Ashiru
KARANTA: Yan bindiga sun sace jarirai a Zaria
Mutanen jihar Kaduna musamman dalibai na mkarantun frimare da sakandare na cikin mawuyacin hali na Rashin tsaro musamman a jihar da ke arewa maso yamma na barazanar kawo cikas ga tsarin karatun daliban domin kare afkuwar hare-haren a gaba kan dalibai.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauki matakin rufe wasu makarantu a jihar ta bada umurnin rufe wasu makarantu 13 nan take a wurare daban-daban a jihar, The Cable ta ruwaito.
Shugaban sashin kula da ingancin kayayyaki na ma'aikatar ilimi na jihar Kaduna, Umma Ahmed ce ta fitar da sanarwa. Sace dalibai da aka yi a baya-bayan nan ya janyo zanga-zanga a Kaduna.