Wannan hadin na musamman ne domin amare da 'yan mata wanda zasuyi aure.
A'uzu billahi minasshaidanirrajim bisimillahir rahmanirrahim! Wasallahu Ala Nabiyyina Muhammad wa'ala-alihi wasahbihi ajima'in, Wa-man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin wa-ba'ad.
Wannan hadin yana da mahimmanci sosai, Idan kina sounds ki matse gabanki to kiyi wannan hadin Kisha mamaki domin karin bayani ga video nan na ajiye muku domin ganin cikakken bayani akan yadda zakuyi wannan hadin.
Ga abubuwan da zaki bukata domin yin wannan hadin:
(1) kwallon mangwaro
(2) zuma
(3) khaltuffa
(4) garin bagaruwa
(5) ruwan kankana