KARANTA: Illolin kallon fina-finan batsa
KARANTA: Mahaifiyata ta Rasu Ana binta Azumi, Shin Zamu iya rama mata?
KARANTA: Ni mace ce mai matsananciyar sha'awa maziyyi yana yawan fitomin ta gabana, Malam ya zanyi
Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa
SUFFOFIN DA SUKE HANA A AURI MACEí
1-Mace mabarnaciya
2-Mace mai yawan son ado idan zata fita
3-Mace mai yawan fara'a ga kowa
4-Mace mai kaifin harshe
ABUBUWAN DA SUKE JAWO LALACEWAR JIKI
1-Karancin abinci a jiki
2-Yawaita yin jima'i
3-Yawan shiga bandaki
4-Bacci bayan magrib
ABUBUWAN DA SUKE JAWO TALAUCHI
1-Share daki da sutura
2-Cin abinci akan tafin hannu
3-Fyace hanci lokacin da ake kashi
4-Cire farce da hakori
5-Susa da itace
ABUBUWAN DA SUKE JAWO MANTUWAR
ZUCIYA
1-Yawan maganganu
2-Yawan dariya
3-Yawan cin abinci
4-Cin haramun
LOKUTAN DA AKA FI KARBAR ADDU'OI
1-Lokacin kiran sallah
2-Lokacin ikama
3-Bayan shiga masallaci
4-Daren juma'a da yininta
5-Lokacin sahur
6-kashi uku na karshen dare
Tsakanin magrib da isha'i
DALILAN DA SUKE HANA KARBAR ADDU'A
1-Barin sunnar annabi
2-Rashin godiya da ni'imar Allah
3-Rashin bada hakkokin ubangiji
4-Shagaltuwa da laifukan mutane etc
Da fatan duk wanda yayi recieving wannan
sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza
da mata Allah ya karawa annabi daraja...Allah
kuma yasa mu dace duniya da lahira...
Ameen summa Ameen..