ILLOLIN DAKE FARUWA DA BUDURWAR DATA BADA KANTA SAURAYINTA YA AIKATA ZINA DA ITA
KARANTA: Idan Bakaso Matarka Ta Raina ka To Karkayi Wannnan Abubuwan A Gabanta
KARANTA: Abubuwa Goma 10 da bai kamata miji ya fada wa matarsa ba
KARANTA:Siffofin Da Suke Hana A Auri Mace
Assalam Alaikum warahmatullah wabarakatuh! Barkanmu da sake saduwa daku a wannan lokacin a cikin cigaba da shirye_shiryen da muke kawo muku a koda yaushe.
A yau shirin namu zakuji illolin dake faruwa ga 'yan matan da suke bari samarin su suna yin zina dasu. Wadannan illolin sune Kamar haka:
1. Idan budurwa taba da kanta ga saurayi Yayi zina da ita daga lokacin zai daina Yadda da ita.
2. Samari da Yawa na guduwa lokacin da suka aikata zina da 'Yan matan da suke so.
3. Duk saurayin da Yayi zina da Yarinya to daga ranar zai fara Yiwa iyayen Yarinyar kallon sakararru.
4. Maza ne sukafi Yawan fallasa sunan mata idan sunyi zina dasu suna takama domin Yanzu an mai da zinar ado.
(5) Duk saurayin da yai zina da budurwa zai sanar da abokan sa masu irin wannan dabiar da suma suje su kwashi nasu rabon
Yaku 'Yan uwa musulmai Ya kamata muyi duk abin da zamuyi don ganin an daina zinace-zinace.
Yanda rubutawa bai bani wuya ba ɗan uwa kaima yin share kada yamaka wuya don Allah katura ko da a groups 3 ne domin tunatarwa.
Allah ka tsare mana imanin mu ka bamu ikon kaura cewa sabon ka.