Hadin Sa Kishiya Tagumi


Wannan hadin shine ake kira da sa uwargida tagumi


A'uzu billahi minasshaidanirrajim bisimillahir rahmanirrahim! Wasallahu Ala Nabiyyina Muhammad wa'ala-alihi wasahbihi ajima'in, Wa-man tabi'ahum bi ihsanin ila yaumiddin wa-ba'ad.

Wannan hadin bashi da wahalar hadawa kuma da kudi kadan zakuyi amfani ku sayi kayan hadin zan ajiye muku video a Karshen wannan rubutun domin karin bayani akan yadda zakuyi wannan hadin. Ga abubuwan da zaki bukata sune Kamar haka:

KARANTA: Mata shin sau nawa kuke duba lafiyar farjinku a rana, ga wasu hanyoyi da zasu taimaka muku

KARANTA: Rashin Sha'awar Namiji a wajen mace da yadda zaki magance Matsalar

KARANTA: An gargadi mata da su daina aske gashin gaban su, domin hakan yana jawo matsala ta kiwon lafiya


(1) gwanda mai kyau nunanniya sai a cire kwallayen cikin ta 

(2) kankana mai kyau, sai a bare ta, bawon kawai za'a cire

(3) Dabino, sa samu mai kyau a cire kwallayen a jikashi a cup na tsawon Kamar 3hrs


Bayan duk anyi wannan sai a hadasu guri guda ayi blandin nasu wato a markada, bayan haka sai a Samu mazubi Mai kyau a juye a ciki. Sannan sai a dauko zuma a zuba Kamar cokali 4. Idan kingama sai ki saka a fridge a barshi yai sanyi sannan sai ki shanye, kuma zaki iya yinsa da dan yawa yadda zaki iya sha har tsawon kwana 2.

Karin bayani anan shine, Idan kinsan mijinki ba'a dakinki zai kwana ba karkiyi wannan hadin. Ki tabbatar da cewa ranar kwanaki ne sannan sai kiyi hadin. Sauran bayani kuma sai kun hada kunji.

Ga video da nace zan ajiye muku. 



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post